• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, October 12, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Siyasa

Fati Muhammad ‘Yar Fim Ta Taro Fushin Mabiya Atiku

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
October 8, 2026
in Siyasa
0
Fati Muhammad ‘Yar Fim Ta Taro Fushin Mabiya Atiku

Fati Muhammad (Zubaina)

53
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Fati Muhammad ‘Yar Fim Ta Taro Fushin Mabiya Atiku

Fati Muhammad (Zubaina)


__________
Tsohuwar ‘yar fim ɗin Hausa, Fati Muhammad, wacce aka fi sani da laƙanin Zubaina, a fin ɗin Sangaya, ta harzuƙu magoya bayan ɗan takarar Shugaban Kasa, Atiku Abubakar.

Related posts

Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

October 10, 2026
Darasin Rayuwa Daga Al’amarin Malam Nasir El-Rufa’i

Darasin Rayuwa Daga Al’amarin Malam Nasir El-Rufa’i

September 28, 2026

‘Yar fim ɗin ta gamu da fushin magoya bayan Atiku, wanda ke takara a Jam’iyyar ADC a zaɓe mai zuwa a 2027, inda ta yi wasu kalamai na cin zarafinsa, a shafinta na Facebook.

A ɗaya daga cikin saƙon nata, ta rubuta cewa: “Tun 2007 nake bin Atiku a siyasa kuma ƙarya ce ta raba ni da shi da karya alƙawari.

“Shi ya sa lokacin da Atiku ya ce zai dawo da tallafin man fetur a Nigeria, kai tsaye na ce wallahi ƙarya yake, ba zai iya ba; domin ni na san waye shi.”

Tana gama wannan rubutu, sai magoya bayan Atiku suka yi mata rubdugu da ruwan martani mai kaushi da zafi.

Amina Isyaku ta ce:
Naira miliyan 30 ɗin da ya bavki a 2019 da talauci ya kusa ƙarasawa da ke barzahu, sannan ya biya maki bills na asibiti Uvanki ya nemo masa kuɗin?

“Ko kuwa wani aikin ƙarfi kika yi masa da bai biya ki ba Sheg!ya wacce ta sadaukar da rayuwa ga Carowhite tun 90s. Duk da ina yarinya ƙarama san da WHO ta kai ki Turai, ta ba ki maƙudan kuɗi, kusan Dala miliyan ɗaya a wancan lokacin, domin ki je ki yi masu campaign game da cuta mai karya garkuwar jiki, wato HIV, a lokacin shi wannan ƙazamin Kolon me yelon haƙora, almajiranci yake yi. Sannan idan yamma ta yi ya tafi Zoo Road yana share Studio da riƙe wa ‘yan uwanki ‘yan nanaye jaka.

“Shi ne saboda taɓewa, yanzu kuma ke ce da WHO ta taɓa bai wa $1m kika dawo kina masa maula? Kada Allah ya sa mu yi ƙarshe irin naki – Gwaggo Carowhite. Atiku Abubakar kuma ba tsaranki ba ne dan ub@n bab@nki!”

Shi kuwa Yahuza Tukur, cewa ya yi:
“Ga kin tsufa, ga ba annuri kuma ga shi kin kashe kanki da bleaching!”

Dan Arewa Ustazu kuwa cewa ya yi: “Ke gwaggo, ub@nki ya daki hancin uwwas@. Sai mun yi Wazirin Adamawa, hegiya mayyar kuɗi.”

Ita kuwa Ibrahim Jamila cewa ta yi: “Ke fa kin tsufa ba ki san kin tsufa ba. Kodayake da kina da ‘ya’ya, ba za ki zagi ub@n wasu ba. Duk kin sha mai kamar wata aljana!”

Sai kuma Mansur Ahmed, wanda ya ce: “Ko don ɗan asali da mai asali da wadda aka haifa a gidan girma, su ne suke girmama na gaba da su. Ba shakka Fati ba ki da mutunci, ko don daman ba ki haɗa hanya da mutunci ba.

Fati Muhammad, ba nan ta tsaya ba, domin kuwa ta yi wani gajeren rubutu mai muni a kan Atiku Abubakar. Ga abin da ta rubuta a karo na biyu, a shafin nata na Facebook:

“Atiku maƙaryaci ne number 1. Duk Kannywood babu wanda ya san Atiku irin sanin da na yi masa!”

A nan ma magoya bayan Wazirin Adamawa, ba su bar ta ba, sai da suka antaya mata antayayyun martani.

Sheikh Madda ya ce: “Ke kan úw@rki! Gidanku babu manya ne?

Ibrahim Jamila ta ce: “Lallai ke kam kika san shi. Wannan shaida haka! Tun da kika yi wa mijinki Sani Mai Iska terere, wa ya rage ba za ki iya wa tijara ba? In ban da siyasa, me ma mutum irin Atiku zai yi da ke? Ko ni da nake ba kowa ba, aradun Allah ba ki isa ki zo ki zauna inda nake ba.”

Surajo Garba ya ce:
“Butulu! Bayan duk irin taimakon da ya yi miki? Yanzu na gane cewar Mai Iska ya fi ki tunani da gaskiya.”

Kabiru Magaji Shehu ya ce: “Ya daina ba ki kuɗin kashewa ke nan, kin koma tiri-tiri.”

Sai kuma Musa Adamu Salihu, wanda ya ce: “Kuma duk duniya babu ɗan siyasar da ya mutunta ki, ya ba ki dama da kuɗi, wanda zai yi wuya ki sake samun wanda zai miki abin da ya yi miki. Ta gama ƙare miki ai yanzu. Da kina iya ganin Atiku ido da ido amma yanzu Rarara wai shi ne mai gidanki. Ai kin gama faɗuwa ƙasa ba nauyi!”

Siyasa ke nan, masu iya magana suka ce, mugun wargi…!
_________

Previous Post

Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina

Next Post

NASIHARMU TA YAU (15)

Related Posts

Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami
Siyasa

Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

October 10, 2026
Darasin Rayuwa Daga Al’amarin Malam Nasir El-Rufa’i
Siyasa

Darasin Rayuwa Daga Al’amarin Malam Nasir El-Rufa’i

September 28, 2026
Gombe 2027: Kotu Ta Soke Takarar Pantami…
Siyasa

Gombe 2027: Kotu Ta Soke Takarar Pantami…

September 24, 2026
Next Post
NASIHARMU TA YAU (15)

NASIHARMU TA YAU (15)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

KADA Honours Ambassador A. Y Shehu with Excellent Award

KADA Honours Ambassador A. Y Shehu with Excellent Award

September 1, 2024
No, Mr. President: An Open Letter to Donald J. Trump

No, Mr. President: An Open Letter to Donald J. Trump

November 1, 2025
Matasa Masu Fusata Sun Ƙone Ofishin ’Yan Sanda

Matasa Masu Fusata Sun Ƙone Ofishin ’Yan Sanda

June 20, 2026
Attajiran Arewa Ku Zuba Jari A Arewa

Attajiran Arewa Ku Zuba Jari A Arewa

June 8, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne
  • NASIHARMU TA YAU (18)
  • Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026
NASIHARMU TA YAU (18)

NASIHARMU TA YAU (18)

October 11, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.