• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, September 21, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Fasto Ɗan Ƙungiyar Hausawan Bogi Da Ya Zagi Annabi Ya Ɓoye

LABARI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
April 15, 2026
in Labarai
0
Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?

Wanda ake zargi da tozarta Manzo (saw), Fasto Emmanuel Sunday Garba

23
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Fasto Ɗan Ƙungiyar Hausawan Bogi Da Ya Zagi Annabi Ya Ɓoye

Wanda ake zargi da tozarta Manzo (saw), Fasto Emmanuel Sunday Garba


__________
Ya zuwa yanzu dai Fasto Emmanuel Sunday Garba, ɗan ƙungiyar Hausawan Bogi kuma ɗan Ba-Zata ya shiga tsilla-tsilla, yana ta wasan ɓuya, tun bayan da bidiyonsa ya bayyana, yana cin zarafin Manzon Tsira, Badadin Allah, Annabi Muhammadu (saw).

Related posts

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026

Ya zuwa yanzu dai, kamar yadda na samu labari daga Sheikh Adam Ashaka shugabannin ƙungiyar ‘yan Ba-Zata sun yi masa biza, wataƙila za su fitar da shi daga ƙasar nan. Wannan yake nufin ya tsorata da MATAKIN DA AL’UMMAR MUSULMI za su ɗauka a kansa, kamar yadda suka yi alƙawari.

Da ma a kwanakin baya na taɓa shaida maku cewa, tun da kuka ga Hausawan Bogi suna zagin Mujaddadi Ɗanfodiyo da sauran manyan malaman Musulunci, to inda suka nufa shi ne BABBAR DANGA – wato nan gaba za su koma kan zagin Manzon Allah (saw). Yalai kuwa, shi ne Fasto Emmanuel Sunday Garba ya fara yanzu.

Lallai kam ya kamata hukumomi su ɗauki matakin da ya dace. Haka kuma ya kamata al’ummar Kirista, abokan zamanmu su kiyaye mutumcin al’ummar Musulmi, su daina gigin taɓa martabar Manzon Allah (saw). Haka kuma ya kamata su fahimta da cewa, Al’ummar Musulmin Duniya gaba ɗaya suna daraja Yesu Kiristi, Annabi Isa (alaihis salam). Hasalima, duk Musulmin da bai yarda da Annabi Isa ba, to ya fita daga Musulunci.

Muna roƙon Allah Ya kawo mana fahimta da zaman lafiya da juna. Allah sa mu dace, Amin.
__________

Previous Post

Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?

Next Post

Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

Related Posts

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin
Labarai

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda
Labarai

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026
Katsina A Makon Jiya (Daga 24 Zuwa 30-08-2026)
Labarai

Katsina A Makon Jiya (Daga 24 Zuwa 30-08-2026)

August 31, 2026
Next Post
Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

Malam Nasir El-Rufa'i Da Ƙalubalen Rayuwa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

MARTYR

MARTYR

August 28, 2024
BAKIN JAƁA (6)

BAKIN JAƁA (6)

October 1, 2025
Wasu Daga Manyan Ayyukan Sardauna Ga Al’ummar Arewa (1954-1966)

Wasu Daga Manyan Ayyukan Sardauna Ga Al’ummar Arewa (1954-1966)

June 3, 2026
BIU: A Visit to a City on a Plateau (4)

BIU: A Visit to a City on a Plateau (4)

January 4, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.