• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Addini

RAMADAN KARIM: 23-1447

RAMADAN KARIM

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
March 12, 2026
in Addini
0
RAMADAN KARIM: 23-1447

RAMADAN KARIM (23)

4
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

RAMADAN KARIM: 23-1447

RAMADAN KARIM (23)

__________

Related posts

Extremism, Laxity and Moderation in Islam

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026

‘Yan uwa, ina yi maku sallama irin ta Musulunci, Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu. Yau Alhamis, Allah ya nuna mana rana ta 23 a Ramadan. Yau ma ga nasiharmu:

Jama’a, barka da wannan lokaci. A yau za mu yi jan hankali ne game da rayuwar duniya. Lallai ne mu sani cewa wannan rayuwar mai ƙarewa ce. Don haka kada mu sake mu shagaltu da ita. Mu zage mu aikata alheri, domin mu samu babban guzurin tafiya lahira, inda can ne gidanmu na zama ba har abada.

Allah (swt) a cikin Alkur’ani mai girma, Suratul Hadid 57:20, ya bayyana cewa: “Rayuwar duniya wasa ce kawai…” Haka kuma, Manzon Allah (saw), a Hadisin Muslim mai lamba 2956, ya ce:  “Duniya kurkuku ce ga muminai…”

Ya kamata mu yi taka-tsan-tsan da rayuwar duniya. Allah ya sa mu cika da imani. Amin-Summa-Amin.

__________

Previous Post

RAMADAN KARIM: 22-1447

Next Post

RAMADAN KARIM: 24-1447

Related Posts

Extremism, Laxity and Moderation in Islam
Addini

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja
Addini

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026
BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA
Addini

BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA

June 16, 2026
Next Post
RAMADAN KARIM: 24-1447

RAMADAN KARIM: 24-1447

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Niger First Lady calls for unity in the state

Niger First Lady calls for unity in the state

September 9, 2023
Illolin Magungunan Ƙara Ƙarfin Maza Ga Lafiyar Ɗan Adam

Illolin Magungunan Ƙara Ƙarfin Maza Ga Lafiyar Ɗan Adam

October 20, 2025
RAMADAN KARIM: 22-1447

RAMADAN KARIM: 22-1447

March 11, 2026
DISCOS or Agents of Darkness?

DISCOS or Agents of Darkness?

April 25, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)
  • Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon
  • Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

August 23, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.