• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, April 6, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

JOS! JOS!! JOS: Muhimmin Saƙo Zuwa Ga Musulmi Da Kirista

Blessing David by Blessing David
April 3, 2026
in Gizago
0
JOS! JOS!! JOS: Muhimmin Saƙo Zuwa Ga Musulmi Da Kirista

Blessing David

13
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

JOS! JOS!! JOS: Muhimmin Saƙo Zuwa Ga Musulmi Da Kirista

Daga Daga Blessing David

Related posts

Najeriya 2027: Matsalolin Da Za Su Iya Wargaza Takarar Obi Da Kwankwaso

Najeriya 2027: Matsalolin Da Za Su Iya Wargaza Takarar Obi Da Kwankwaso

March 29, 2026
Shin An Sallami Malam El-Rufa’i Ke Nan Ko Zai Dawo Shari’a?

Shin An Sallami Malam El-Rufa’i Ke Nan Ko Zai Dawo Shari’a?

March 28, 2026
Blessing David

__________

Abin da ya faru na kashe-kashe a cikin garin Jos, musamman a Unguwar Rukuba, abin tausayi ne matuƙa kuma abin takaici. Duk lokacin da aka rasa rayuka a tsakaninmu, dukkanmu ne muke rasa wani ɓangare na kanmu.

Ga waɗanda suka rasa ƙaunatattunsu, Ina miƙa saƙon ta’aziyya gare ku. Allah Maɗaukakin Sarki Ylya ba ku haƙuri da juriya a wannan babban rashi.

Ga waɗanda suka samu raunuka kuma suke jinya, ina addu’ar Allah ya ba su lafiya da cikakkiyar warkewa cikin gaggawa.

Jos gari ne na zaman tare. Garin da ya daɗe yana ƙoƙari da gwagwarmaya wajen gina zaman lafiya da haɗin kai tsakanin al’umma daban-daban. Kada mu bari wasu tsiraru su rushe abin da aka sha wahala aka gina.

Ina kira musamman ga matasa, kada ku bari wani ya yi amfani da ku wajen tada rikici. Ku zama ginshiƙan zaman lafiya, ku zama masu kare rayuka da dukiyoyin al’umma, ba masu lalata su ba.

Mu tuna cewa zaman lafiya ba na gwamnati kaɗai ba ne, alhakin kowa ne a cikinmu. Idan muka zaɓi zaman lafiya, za mu iya kare garinmu da makomar ’ya’yanmu.

Haka kuma ina kira ga gwamnati da hukumomin tsaro da su ɗauki matakan gaggawa da ƙarfi, domin kare rayuka da dukiyoyin jama’a, tare da tabbatar da cewa adalci ya tabbata.

Jos gidanmu ne. Kada mu bari jini ya raba mu. Mu zaɓi zaman lafiya, mu zaɓi ‘yan uwantaka, mu zaɓi rayuwa.

Allah Ya kawo mana zaman lafiya mai ɗorewa a Jos da Najeriya baki ɗaya.

__________

Previous Post

Yadda Babban Jigon Jam’iyyar APC Daga Kano Ya Mutu A Otel

Next Post

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (9)

Related Posts

Najeriya 2027: Matsalolin Da Za Su Iya Wargaza Takarar Obi Da Kwankwaso
Gizago

Najeriya 2027: Matsalolin Da Za Su Iya Wargaza Takarar Obi Da Kwankwaso

March 29, 2026
Shin An Sallami Malam El-Rufa’i Ke Nan Ko Zai Dawo Shari’a?
Gizago

Shin An Sallami Malam El-Rufa’i Ke Nan Ko Zai Dawo Shari’a?

March 28, 2026
Yunƙurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (15)
Gizago

Yunƙurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (15)

March 23, 2026
Next Post
Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (9)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (9)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Kwamishina Saulawa Jajirtacce Ne – Dr. Bala Nuhu

Health: Daura sets to commission Federal Medical Center

September 9, 2023
Horror and Terror

Horror and Terror

September 4, 2024
TAURARON GIZAGAWA: M.K. ADAM GOMBE

TAURARON GIZAGAWA: M.K. ADAM GOMBE

July 7, 2023
RAMADAN KARIM: 10-1447

RAMADAN KARIM: 10-1447

February 27, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Double or Die: Thrills, Suspense and Puzzles
  • Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (9)
  • JOS! JOS!! JOS: Muhimmin Saƙo Zuwa Ga Musulmi Da Kirista

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Double or Die: Thrills, Suspense and Puzzles

Double or Die: Thrills, Suspense and Puzzles

April 5, 2026
Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (9)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (9)

April 4, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.