• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, April 6, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Addini

RAMADAN KARIM: 24-1447

RAMADAN KARIM

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
March 13, 2026
in Addini
0
RAMADAN KARIM: 24-1447

RAMADAN KARIM (24)

8
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

RAMADAN KARIM: 24-1447

RAMADAN KARIM (24)

__________

Related posts

YAU TAKE SALLAH!

YAU TAKE SALLAH!

March 20, 2026
RAMADAN KARIM: 30-1447

RAMADAN KARIM: 30-1447

March 19, 2026

‘Yan uwa, ina yi maku sallama irin ta Musulunci, Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu. Yau Juma’a, Allah ya nuna mana rana ta 24 a Ramadan. Yau ma ga nasiharmu:

A yau mun shiga Juma’a ta ƙarshe a Ramadan na bana kuma za mu tunatar da juna ne dangane da abin da ya shafi sauƙi da sauƙaƙawa. Yana daga cikin halaye masu kyau kuma abin so gare mu, mu kasance masu sauƙi da sauƙaƙawa ga juna a cikin al’amuranmu na yau da kullum. Idan za ka saya ko za ka sayar, ka sauƙaƙa.

Allah (swt) a cikin Alkur’aninsa mai girma, a Suratul Baƙara 2:185, yana cewa: “Allah yana nufin sauƙi gare ku.” Haka shi ma Manzon Allah (saw), a Hadisin Bukhari mai lamba 69 da Muslim, Hadisi mai lamba 1734 yana cewa: “Ku yi sauƙi, kada ku tsananta.”

Muna roƙon Allah ya sauƙaƙa mana kuma ya sanya mu zama masu sauƙaƙa wa juna. Allah ka yafe mana, ka sanya mu daga cikin ‘yantattu a cikin wannan wata na Ramadan mai albarka da bayansa. Amin-Summa-Amin.

__________

Previous Post

RAMADAN KARIM: 23-1447

Next Post

RAMADAN KARIM: 25-1447

Related Posts

YAU TAKE SALLAH!
Addini

YAU TAKE SALLAH!

March 20, 2026
RAMADAN KARIM: 30-1447
Addini

RAMADAN KARIM: 30-1447

March 19, 2026
RAMADAN KARIM: 29-1447
Addini

RAMADAN KARIM: 29-1447

March 18, 2026
Next Post
RAMADAN KARIM: 25-1447

RAMADAN KARIM: 25-1447

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

KAMUN LUDAYIN JEMAGE

KAMUN LUDAYIN JEMAGE

August 5, 2023
ƊANLADI HARUNA

ƊANLADI HARUNA

July 12, 2024
FAƊA DA ‘YAN TA’ADDA: Malam Dikko Kada Ka Shiga Daji – Abdullahi Mahuta

FAƊA DA ‘YAN TA’ADDA: Malam Dikko Kada Ka Shiga Daji – Abdullahi Mahuta

October 16, 2023
Hajj 2023: Uba Sani, Arrigassiyu bag awards

Hajj 2023: Uba Sani, Arrigassiyu bag awards

September 24, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Double or Die: Thrills, Suspense and Puzzles
  • Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (9)
  • JOS! JOS!! JOS: Muhimmin Saƙo Zuwa Ga Musulmi Da Kirista

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Double or Die: Thrills, Suspense and Puzzles

Double or Die: Thrills, Suspense and Puzzles

April 5, 2026
Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (9)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (9)

April 4, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.