• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Friday, August 14, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

Aure Sunnar Ma’aiki: Taya Murna Ga Uba Nagari Shehu Musa Sarkin Ƙofa

TAYA MURNA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
October 26, 2025
in Gizago
0
Aure Sunnar Ma’aiki: Taya Murna Ga Uba Nagari Shehu Musa Sarkin Ƙofa

Shehu Musa (Carefully) da ɗiyarsa, Amarya A'isha

75
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Aure Sunnar Ma’aiki: Taya Murna Ga Uba Nagari Shehu Musa Sarkin Ƙofa

Amarya tana shan liƙi


                         __________
Babu shakka duk wanda Allah ya azurta da ɗiya mace, ya raine ta kuma har ta kai minzalin aure, sannan Allah ya ba shi ikon aurar da ita lafiya, haƙiƙa ya samu babbar rabo.

Related posts

Tsakanin Maza Da Mata Wa Ya Fi Yawa A Duniya?

Tsakanin Maza Da Mata Wa Ya Fi Yawa A Duniya?

August 13, 2026

Tsakanin Rarara Da Pantami: Yayin Da Maroƙi Ya Zaci Shi Wani Ƙusa Ne…

August 2, 2026
Amarya da ƙasayenta

Shehu Musa Sarkin Ƙofar ‘Yanɗaka Katsina, wanda ake da laƙabi da Shehu Carefully, a ranar Juma’a da ta gabata, 02-05-1447 (Hijiriyya), 24-10-2025, ya samu arziƙin aurar da ɗiyarsa ta farko, A’isha. An gudanar da hidimar biki lafiya a Katsina.

Amarya tare da iyayenta da ‘yan uwa

A madadin ni Bashir Yahuza Malumfashi, iyalina, ‘yan uwa da abokan arziki, ina taya Shehu Musa da ango da amarya da dukkan iyalansa murnar wannan babban abin arziki. Allah ya sanya albarka a wannan aure, ya ba su zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba.
__________

Previous Post

Tarihin Sabon Babban Hafsan Sojojin Najeriya Manjo-Janar Waidi Shaibu

Next Post

Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa – Waziri Shehu Musa

Related Posts

Tsakanin Maza Da Mata Wa Ya Fi Yawa A Duniya?
Gizago

Tsakanin Maza Da Mata Wa Ya Fi Yawa A Duniya?

August 13, 2026

Tsakanin Rarara Da Pantami: Yayin Da Maroƙi Ya Zaci Shi Wani Ƙusa Ne…

August 2, 2026
Ko Yaya Za A Fassara Wannan Kallon?
Gizago

Ko Yaya Za A Fassara Wannan Kallon?

July 30, 2026
Next Post
Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa – Waziri Shehu Musa

Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa - Waziri Shehu Musa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Gasar Kofin Ƙwallon Ƙafa Ta Duniya: Jibi Ne Fa

Gasar Kofin Ƙwallon Ƙafa Ta Duniya: Jibi Ne Fa

June 9, 2026
MALAM LAWANTI

MALAM LAWANTI

May 19, 2025
SANA’AR NOMA: Ya Dace Attajirai Su Tallafa Wa Matasan Arewa – Dokta Sharif Almuhajir

SANA’AR NOMA: Ya Dace Attajirai Su Tallafa Wa Matasan Arewa – Dokta Sharif Almuhajir

September 17, 2023
Na Wallafa Littattafai 89 A Shekara 25 – Sadiya Yakasai

Na Wallafa Littattafai 89 A Shekara 25 – Sadiya Yakasai

July 12, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Our Daily Message
  • Regulation, Standardisation of Qur’anic Schools Under Way in Katsina
  • Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Our Daily Message

Our Daily Message

August 14, 2026
Regulation, Standardisation of Qur’anic Schools Under Way in Katsina

Regulation, Standardisation of Qur’anic Schools Under Way in Katsina

August 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.