Barkwancin Ƙarshen Mako
Barkwancin Ƙarshen Mako ~~~~~~~ Jama'a, barkan mu da hutun ƙarshen mako. Ku zo mu ƙyakyata da waɗannan labarun daga Bashir Yahuza Malumfashi, a Jaridar Taskar Gizago: ~~~~~~~ (1) Mun Yi...
Read moreBarkwancin Ƙarshen Mako ~~~~~~~ Jama'a, barkan mu da hutun ƙarshen mako. Ku zo mu ƙyakyata da waɗannan labarun daga Bashir Yahuza Malumfashi, a Jaridar Taskar Gizago: ~~~~~~~ (1) Mun Yi...
Read moreNASIHA Ɗan uwa biɗi rayuwa Amma fa kar ka yi hanzari. Duniya ta yi kasuwa, Sai dai ka zamto ƙoƙari. Ka kiyayi aikin ɗimuwa, Kai dai ka zam mai marmari....
Read moreHuɗubar Jumu'a A Taƙaice Daga Masallacin Tumbu-Madalla A yau Juma'a, 03-01-1445 (Hijriyya) = 21-07-2023 (Miladiyya), Limamin Masallacin Unguwar Tumbu da ke Garin Madallah, Ƙaramar Hukumar Tafa, Jihar Neja ya gabatar...
Read moreMutane Sun Koma Tafiya Ƙasa A Abuja Ma'aikata da 'yan kasuwa da ma sauran mutane masu harkoki daban-daban a cikin Babban Birnin Tarayya Abuja sun koka da ɗan karen tsadar...
Read moreTAURARON GIZAGAWA: ABDULHADI DABO A wannan lokaci, Abdulhadi Dabo, Sardaunan A Bari Ya Huce, shi ne ya kasance Tauraron Gizagawa. Wane Ne Abdulhadi? An haifi Abdulhadi a cikin garin Zariya...
Read moreDaga Junaidu Amadu Doro Sababbin Kwamishinoni Sun Bayyana A Jihar Katsina A yau Laraba Majalisar Dokoki a Jihar Katsina ta byyana sunayen Kwamishinoni guda 20 da Gwamna Malam Umaru Dikko...
Read moreDaga Bashir Yahuza Malumfashi Sojoji Sun Cafke Manyan Dillalan Miyagun Ƙwayoyi Mutum 2 da ake zargi tare da kayan Sojojin Bataliya ta 192 sun kama wasu muggan dillalan miyagun ƙwayoyi,...
Read more1445 Hijiriyya: Muhimmanci Da Tasirin Sabuwar Shekara Ga Al’umma A yayin da muka shiga sabuwar shekarar Musulunci 1445 Hijiriyya, bari mu yi nazari da tariya domin nusar da al’umma muhimmanci...
Read moreDaga Bashir Yahuza Malumfashi Lallai Hukuma Ta Tallafa Wa Marubuta Domin Yaƙar Jahilci - Sheikh Gamawa Sheikh Said Gamawa, a yayin wani taro ~~~~~~~ Sheikh Aliyu Said Gamawa na ɗaya...
Read moreDaga Hafiz Koza Adamu Kyautata Wa Marayu Da Mabuƙata Alheri Ne Farfesa Ibrahim Maqari shi ne ya assasa QAFILATUL MAHABBA. Aiki take yi ba dare ba rana. Daga cikin waɗanda...
Read more© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi
© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi