NASIHARMU TA YAU (07)

__________
Ɗan uwa, kada ka ruɗu da DUNIYA saboda Allah ya ba ka MULKI ko DUKIYA, domin kuwa ita duniya budurwar wawa ce. Dukkan abin da ke cikinta, mai ƙarewa ne – kai ma mai ƙarewa ne. Ka aikata ALHERI, kada ka raina kowa!”
__________












