YAU TAKE SALLAH!

__________
Alhamdu Lillah! Ma Sha Allah! Allah ya nuna mana yau Sallah, bayan mun gabatar da Azumin Ramadan kwana 30 cur!
Ya Allah, ka sanya mu cikin masu rabo a
duniya da lahira. Ka ba mu ikon ci gaba da bauta maka
yadda kake so kuma ka sanya mu cika da
ingantaccen imani.
Ina yi wa kowa da kowa BARKA DA SLLAH! Allah ya maimaita mana ta baɗin baɗaɗa! Amin-Summa-Amin!
__________













