• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, September 22, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

An Kama Wasu Mata Da Ke Safarar Makamai Zuwa Katsina

Muhammad Aminu Kabir by Muhammad Aminu Kabir
October 2, 2023
in Babban Labari
2
An Kama Wasu Mata Da Ke Safarar Makamai Zuwa Katsina

Matan da ake tuhuma da Safarar Makamai

150
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

An Kama Wasu Mata Da Ke Safarar Makamai Zuwa Katsina

Daga Muhammad Aminu Kabir

Related posts

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

September 3, 2026

~~~~~~~
An kama wasu mata guda biyu a mabambantan lokuta, suna ɗauke da tarin alburusan da suka yo safararsu daga jihohin Taraba da Bauchi.

Ɗaya matar (an sakaya sunanta), an kama ta ne a tashar mota da ke garin Jibiya, tana ɗauke da albarusan bindiga sama da 400.

Kamar yadda bayanai suka nuna, tun daga Jihar Taraba take ɗauke da wannan kayan laifi amma ba a kama ta ba sai a cikin tashar mota, bayan da jama’ar gari suka tsananta da ita suka fara binciken ta.

Mace ta biyu, wacce ke cikin hijabi (an sakaya sunanta), ita ma jami’an tsaro suka cafke ta a Jihar Katsina. Ta taso tun daga Jihar Bauchi, inda ta yo safarar harsasun bingida zuwa Katsina.

Jami’an tsaro a Jihar Katsina suna kan tsaurara bincike a kan matan biyu.

“Da haka ake shawartar al’umma da su saka ido sosai ga bakin mutane a yankunansu. Duk wanda ba a aminta da yanayinsa ba, a kai koke ga jami’an tsaro domin su bincika,” inji wani jami’in tsaro, yayin da yake tsokaci game da al’amarin tsaro a Jihar Katsina.
~~~~~~~

Previous Post

Next Post

BINTA OLA: Allah Ji Ƙan Ki Da Rahama

Related Posts

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
Babban Labari

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta
Babban Labari

Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

September 3, 2026
KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya
Babban Labari

KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya

August 29, 2026
Next Post
BINTA OLA: Allah Ji Ƙan Ki Da Rahama

BINTA OLA: Allah Ji Ƙan Ki Da Rahama

Comments 2

  1. Aminu Malwa Kankiya says:
    3 years ago

    Maashaa Allah. Allah ya kara tona Asirin ire-irensu, da masu daure masu gindi

    Reply
    • Bashir Yahuza Malumfashi says:
      3 years ago

      Amin Amin Ya Allah. Muna godiya da bibiyar mujallar Taskar Gizago.

      Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Tinubu Ya Ba Nuhu Ribadu Muƙami

Tinubu Ya Ba Nuhu Ribadu Muƙami

June 15, 2023
One Who Sits Put would Not Know The Town

Na Zaune Bai Ga Gari Ba

January 4, 2025
YAU MALUMFASHI MUN YI RASHI

YAU MALUMFASHI MUN YI RASHI

July 26, 2025
Tarihin Rayuwar Sabon Shugaban Rundunar Sojojin Ruwa Na Najeriya Rear Admiral Idi Abbas

Tarihin Rayuwar Sabon Shugaban Rundunar Sojojin Ruwa Na Najeriya Rear Admiral Idi Abbas

October 28, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.