BaKan Gizo
Ana yi masa camfi iri-iri a al’adance. Misali a ƙasar Hausa, ana danganta shi da cewa shi wani dodo ne da ke shanye ruwa. Haɗari zai haɗu amma ya shanye ruwan.
Tuni addinin Musulunci ya fayyace gaskiya game da wannan batu. Haka su ma malaman kimiyya sun tabbatar da cewa ba wani dodo ba ne.
A cewar su, bakan gizo na samuwa ne idan hasken rana ya haska hadari. Ainahin ruwan da ke cikin hadarin ne ke bayar da kaloli daban-daban.
Suka ce, idan misali mutum zai samu farar leda ya cika ta da ruwa ya ɗaure. Ya ajiye ta daidai inda hasken rana zai sauka kan ledar. Da zarar ya duba zai ga kalolin nan na bakan gizo sun bayyana jikin ledar ruwan nan.










Изготовление номерных знаков на авто
Дубликат номера
Thank you very much for the encouragement. I’m pleased and grateful.
Remain blessed.
Bashir Yahuza Malumfashi
Thanks on your marvelous posting! I certainly enjoyed reading it,
you can be a great author.I will always bookmark your blog and may come back
at some point. I want to encourage you to continue your great posts, have a nice evening!
my homepage :: https://www.cucumber7.com/