NASIHARMU TA YAU 14

__________
A yau ta’aziyya ce za mu yi. A cikin makon nan Allah ya amshi ran MALAM NAFI’U BABA-AHMAD. Mutum ne da ya tafiyar da rayuwarsa bisa hidima ga Musulunci da al’umma. Muna roƙon Allah ya ji ƙan shi da rahama. Mu da muka rage, Allah sa mu cika da imani, idan namu lokacin ya yi. Amin-Summa-Amin.
__________












