NASIHARMU TA YAU 11

__________
Ya ku ‘yan uwana maza da mata, kuna son zaman lafiya a rayuwa? To ku zama masu haƙuri da dukkan abin da rayuwa ta bijiro maku da shi – mai daɗi da akasinsa, domin kuwa RAYUWA, dukkanta JARABAWA ce. Allah ka sanya mu cikin masu cin jarabawa cikin sauƙi. Amin-Summa-Ami.
__________












