MAGAJI GALADIMA: Yau Ne Maulidin Magayaƙin Kano
MAGAJI GALADIMA: Yau Ne Maulidin Magayaƙin Kano ~~~~~~~ A yau Juma'a, 14-03-1445 (Hijriyya) = 29-09-2023, ita ce ranar haihuwar mai girma HAKIMI, MaGAYAƘIN KANO, Malam Magaji Galadima. Kasancewarsa shahararren mutum...
Read more











