SHUGABA TINUBU YA DAKATAR DA GWAMNAN CBN EMEFIELE
Shugaban Ƙasa, Ahmad Tinubu ya sauke Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Mista Godwin Emefiele, kamar yadda wata takarda da Jami'in Watsa Labarai a Fadar Shugaban Ƙasa, Mista Willie Bassey ya fitar....
Read more











